Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gargaɗin Trump: Babu wanda zai cire mu daga gasar kofin duniya — Iran

Kalaman na Trump sun zo ne kwanaki biyu kacal bayan ya shaida wa shugaban FIFA, Gianni Infantino cewa ’yan wasan Iran na maraba duk da yaƙin da ake yi

Birtaniya ta fara shirye-shiryen tarbar Tinubu da mai ɗakinsa

Ziyarar, wadda Sarki Charles na III zai karbi baƙuncinta, an shirya fara ta ne a ranar 18 ga watan Maris, inda ake sa ran shugaban Nijeriyar zai isa t

Ana iya samun ɓullar cutar sanƙarau a jihohi 11 — NiMet

Hukumar ta yi gargaɗin cewa cutar na iya yin ƙamari cikin sauri kuma ta zama barazana ga rayuwa idan ba a yi maganinta cikin gaggawa ba.

NAJERIYA A YAU: Azumin Ramadana: Ko Kun San Dabinon Da Kuke Shan Ruwa Da Shi?

Yadda masana suka warware zare da abawa tsakanin dabino mabanbanta.

An kama mutum 5 masu harkar jabun kuɗi a Sakkwato

Kakakin rundunar ’yan sandan jihar, DSP Ahmad Rufa’i ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis, inda ya ce jami’an sashin yaƙi