Mayakan Boko Haram sun kashe mutum 12 a Borno
Sun kai hari kan al’ummar Tsiha da ke kusa da Shikarkir inda suka kashe mutane uku tare da sace wata budurwa.
Manyan Labarai
Sun kai hari kan al’ummar Tsiha da ke kusa da Shikarkir inda suka kashe mutane uku tare da sace wata budurwa.
An yi asarar rayuka da duniyoyi a yayin arangamar tsakanin ’yan banga da maharan.
Abin da ya faru cikin wata guda tun bayan da jirgin soji ya kai wa masu taron Mauludi a kauyen Tudun Biri
Wata guda bayan kai harin, shin an fara bincike kuwa?
Har yanzu Baffa Bichi shi ne Sakataren Gwamnati kuma muna ci gaba da yaba masa kan gudunmuwarsa.