Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kano: Abba ya kaddamar da aikin gadar Dan Agundi

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin Gadar Kofar Dan Agundi duk da cewa kotu ta hana shi amfani da kudin kananan hukumomi

Dauda Lawal ya gwangwaje ma’aikatan Zamfara da albashin wata guda

Gwamnan Zamfara ya ba wa ma’aikatan jihar da na kananan hukumomi albashinsu wata guda a matsayin kyautar karshen shekara.

’Yan bindiga na barazanar kashe daliban Jami’ar Gusau nan da kwana 7

Iyayen daliban Jami’ar Tarayya ta Gusau da ke Jihar Zamfara, sun roki gwamnati ta gaggauta ceto ’ya’yan nasu sakamkon barazanar kashe daliban cikin kw

Dalilan da Hafsat Chuchu ‘ta kashe’ Nafi’u

Makwabtan su Hafsa sun ce tsohon saurayinta ne a yayin da mahaifin Nafi’u ke diga alamar amabaya kan yadda ita kadai za ta iya kashe dansa

NAJERIYA A YAU: Dambarwar Siyasar Da Suka Faru A 2023

Shekarar 2023 ta kasance cikin zazzafar siyasa musamman abubuwa masu alaka da babban zaben Najeriya