Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Aka Sha Fama Da Matsin Tattalin Arziki A 2023

A wane mizani za a ɗora tattalin arzikin Najeriya a shekarar 2023?

’Yan bindiga sun sace mutane ana tsaka da cin kasuwa a Taraba

’Yan bindiga sun ritsa jama’a a kasuwar Gongon Maliki da ke ci duk ranar Laraba a Jihar Taraba, suka yi awon gaba da ’yan kasuwa da kayayyakinsu

Lucky Aiyedatiwa ya zama sabon Gwamnan Ondo

Mista Lucky Aiyedatiwa ya karbi rantsuwa a matsayin sabon gwamna a ranar da Gwamna Akeredolu ya kwanta dama

Ghali Na’Abba: Muhimman Abubuwa 10 da ya kamata ku sani

Shugaban Majalisar Wakilai da ya yi taka wa Obasanjo burki, har shugaban kasan ya nemi tsige shi, amma ya kasa, har sai da ya kammala wa’adinnsa

Gwamnan Ondo Akeredolu ya rasu

Gwamna Oluwarotimi Akeredolu ya rasu yana da shekaru 67 bayan fama da jinya,