An sace tumaki 1,400 da kashe makiyayi a Borno
Lamarin dai ya faru ne a ƙauyen Wuturo, wani matsugunin makiyaya kusa da garin Konduga. Mambobin ƙungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ne suka kai rahoto
Manyan Labarai
Lamarin dai ya faru ne a ƙauyen Wuturo, wani matsugunin makiyaya kusa da garin Konduga. Mambobin ƙungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ne suka kai rahoto
Wannan sabon farashin ya nuna ragi na N100 daga tsohon farashin da ake sayarwa N1,230 a Legas, sannan an samu ragin N95 daga N1,260 da ake sayarwa a A
Shugaban ya koma APC ne biyo bayan sauya sheƙar gwamnan jihar.
Sanarwar ta ce naɗin zai fara aiki ne bayan Majalisar Dattawa ta amince da shi.
Verlvade ne ya yi wa Manchester City wankan jego mai zafi da ƙwallo uku.