Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ohinoyi: Mace ta fito takarar kujerar Sarkin Ebira cikin maza 70

Mutum 71 ciki har da mace ne suke neman zama babban basaraken kasar Ebira (Ohinoyi)

Yadda Za Ku Gane Kayan Abinci Marasa Inganci Nan Take

Shirin Najeriya a Yau na dauke da bayanin yadda za ku gane kayyakin da ba su da inganci a tashin farko.

Rikicin Ansaru da ’yan bindiga ya sa mutanen Birnin Gwari hijira 

Mazauna garin Tsohuwar Kuyello a yankin Birnin Gwari na barin gidajensu a sakamakon rikicin ’yan ƙungiyar Ansaru da barayin daji a yankin.

Zaben Kano: Ranar Alhamis Kotun Ƙoli za ta saurari shari’ar

Ranar Alhamis Kotun Ƙoli za ta saurari shari’ar Zaɓen Gwamnan Kano.

Kotun daukaka kara ta tabbatar da Fintiri a matsayin Gwamnan Adamawa

Kotun ta tabbatar da hukuncin kotun baya na ayyana Fintiri a matsayin gwamnan jihar.