Magidanci ya rataye kansa a Adamawa
Wani magidanci mai ’ya’ya uku mata ya rataye kansa a yankin Jimeta da ke Jihar Adamawa
Manyan Labarai
Wani magidanci mai ’ya’ya uku mata ya rataye kansa a yankin Jimeta da ke Jihar Adamawa
Wata tirela makare da kaya da mutane ta yi adungure, inda mutum 16, wasu kimanin 30 suna samu raunuka a hanyar Jos-Abuja
Marasa lafiya a Najeriya na kokawa saboda tashin gwauron zabon farashin magunguna musamman ma na ciwon suga da na asma da na hawan jini
Wanda ya kafa NNPP, Boniface Aniebonam ya ce ba shi da matsala da Kwankwaso, amma Abba ne jagoran jam’iyyar a Jihar Kano
Za ku iya kamuwa da munanan cututtuka idan kuna fitsari a waje