Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da malamai suka tattauna da Babban Hafsan Tsaro kan Harin Kaduna

Dokta Bashir Aliyu ya bayyana abin da suka tattauna da Babban Hafsan Sojin Najeriya kan harin Mauludin Kaduna

Matakin Da Zai Sa Farashi Ya Sauka Bayan Ya Ƙaru

Da zarar farashin wani abu a Najeriya ya karu, ba lallai ya sauko ba.

NAHCON ta dakatar da rabon kujeru ga kamfanonin jirgin yawo

Hukumar Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ta dakatar da rabon kujerun aikin Hajjin 2024 ga kamfanonin jiragen yawo da suka samu aikin jigilar maniyyata

Dalilin Da Maza Ke Haura Shekar 40 Babu Auren Fari

Maza da dama na son aure amma fargabar ɗawainiya ta hana su.

Kisan Mauludi: Iyalan mutanen da aka kashe na neman diyyar N33bn daga Gwamnati

’Yan uwan wasu daga cikin mutanen da jirgin soja ya kashe a taron Mauludi a kauyen Tudun Biri na neman diyyar biliyan 33 daga gwamnati