Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya bar bashin tiriliyan 1.5 a ma’aikatar ayyuka —Umahi

Ministan Ayyuka, David Umahi ya ce Gwamnatin Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta bar bashin Naira tiriliyan 1.5 a ma’aikatar

Masu gasar shan kwaya a bikin aure sun shiga hannun NDLEA a Katsina

NDLEA ta cafke matashi da miyagun kwayoyi 50,000 da allurai 6,000 zai kai Kano; da wasu mutum 25 suna gasar shan miyagun kwayoyi a bikin aure a Katsin

Kisan ’Yan Mauludi: Sanatoci sun ba da gudummawar N109m

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ce sanatocin su 109 sun sadaukar da albashinsu na Disamba ga mutanen Tudun Biri

Gwamnan Katsina ya ceto wanda ’yan ta’adda suka sace

Gwamnan Katsina, Dikko Raddah, ya jagoranci jami’an tsaro wajen fatattar ’yan bidiga a Karamar Hukumar Safana

Farfesan da ke sana’ar walda a gefen titi

Farfesa Ahmed Abu Bilal na Jami’ar ABU ya ce kudin da yake samu daga sana’ar walda a gefen titi ya ninka albasinsa