Kisan ’yan Maulidi: Shin an sauya sunan garin Tudun Biri?
Mutanen garin da Aminiya ta tattauna da su, sun ce ba su da labarin an canza sunan garin zuwa Tudun Maulidi
Manyan Labarai
Mutanen garin da Aminiya ta tattauna da su, sun ce ba su da labarin an canza sunan garin zuwa Tudun Maulidi
Kasuwar WAPA ita ce uwa ga duk kasuwannin canjin kudi, ba a Arewa kadai ba, har a Nijeriya gaba daya.
Irin bala’in da mutanen kauyen Tudun Biri suka gani a harin dom da jirgin soja ya kai musu, da kuma halin da suke ciki a yanzu, daga bakin wadan
Wasu ’yan sanda mata a Jihar Gombe sun yi karo-karo kudade suka sayi kayan abinci suka kai gidan marayu na Musulmi da na Kirista a unguwar Tumfure da
Sarkin Musulmi ya shaida wa Babban Hafsan Tsaron Najeriya cewa za su ci gaba da bibiya har sai an yi adalci ga mutanen da jirgin sojoji ya kai wa hari