Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta tilasta gwamnatin Kano biyan diyyar rusau

Babbar Kotun Tarraya ta ba da umarnin tilasta Gwamnatin Kano biyan diyyar Naira biliyan 30 ga ’yan kasuwar da ta yi wa rusau a filin idi.

NNPP, PDP da wasu jam’iyyu 5 sun kulla ƙawancen siyasa

Jam’iyyun PDP, NNPP, SDP, APM, ADC, YPP da ZLP sun kulla kawance mai suna CCPP domin fafatawa da jam’iyyar APC mai mulki.

Matakin Da Ya Kamata Matashi Ya Kai Kafin Ya Cika Shekara 30

Matakin da ya kamata mutum ya kai kafin cika shekara 30 a rayuwa

Zanga-zanga ta barke a Majalisa kan Harin Mauludin Kaduna

Masu zanga-zanga a Majalisa kan kisan Masu Mauludin Kaduna sun nemi Ministan Tsaroya magance matsalar tsaro ko ya ajiya aikinsa.

Kisan Ummita: Bayan hutun wata 7, an sake dage shari’a zuwa 2024

Kotu ta sake dage sauraron Shari’ar Kisan Ummita zuwa 2024