Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Gudummuwar ‘Yan Najeriya Wajen Cin Hanci Da Rashawa

Masana na ganin kaso mafi tsoka na ’yan Najeriya suna bada gudummuwa wajen cin hanci da rashawa.

An sa dokar hana fita a Sabon Birni bayan tarzomar kisan Sarkin Gobir

An sanya dokar daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe sakamakon kone-konen da matasa suka yi a bisa manyan tituna, da wasu gine-gine a yankin Sabon Birn

Za mu samar da ayyuka miliyan 2 a fannin ƙirkire-ƙirkire da al’adu — Hannatu Musa

Ministar Ma’aikatar Al’adu da Ƙirƙira ta Nijeriya, Hannatu Musa ta ce tsarin ya yi daidai da manufofin gwamnati mai ci.

Za mu ƙalubalanci zargin badaƙala a kwangilar magunguna — Musa Kwankwaso

Ba zai yiwu a ce hukumomi uku na bincikar mutum ɗaya kan laifi ɗaya kuma a lokaci ɗaya ba.

Zanga-zanga ta ɓarke kan kisan Sarkin Gobir

Bayan Azahar ranar Alhamis ne fusatattun matasaba birnin Sakkwato suka fito kan tituna suna kone-kone domin nuna takaicinsu