Manyan Labarai

Manyan Labarai

CBN zai rufe asusun bankin da ba su da BVN

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar cewa zawi rufe asusun bankin duk wadnada ba su da lambar BVN ko ta NIN.

Khadijah Mai Numfashi ta tuba bayan dakatar da ita daga Kannywood

Jarumar Kannywood Khadija Kabir Ahmad wato Mai Numfashi ta tuba, bayan Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta dakatar na tsawon shekara biyu

Za a fara yi wa masu fyaɗe dandaƙa a Kaduna

Gwamnatin Kaduna ta jaddada matsayinta na yin dandaka ga duk namiji ko macen da aka kama ya aikata fyade a jihar.

Yadda ’Yan Damfara Suka Tura Mana Rasit Da ‘Alat’ Din Bogi

Tattauna da wadanda aka tura wa rasit da alat na bogi

’Yan siyasa sun yi wa Gwarazan Gasar Hikayata ta 2023 ruwan kudi

A’isha Adam Usaini ce gwarzuwar Hikayata ta 2023 da labarinta mai taken ‘Rina A Kaba’.