Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan siyasa sun yi wa Gwarazan Gasar Hikayata ta 2023 ruwan kudi

A’isha Adam Usaini ce gwarzuwar Hikayata ta 2023 da labarinta mai taken ‘Rina A Kaba’.

Gwamnan Kano: Ba da kuri’a kadai ake cin zabe ba —Alhassan Doguwa

Alhassan Ado Doguwa ya ce samun kuri’u mafi yinjaye ba ya wadatar da dan takara wajen lashe zabe…

’Yan bindiga sun kashe mafarauta 18 a musayar wuta a Taraba

Mafarauta 18 sun rasu a musayar da ’yan bindiga kusan 200 a kusa da garin Maihula na Karamar Hukumar Bali a Jihar Taraba

Dan sandan ya harbi mutane a cikin Keke NAPEP a Kaduna

Dan sanda ya bude wa mutane a cikin Keke-NAPEP wuta saboda direban ya ki tsayawa su kama shi

NAJERIYA A YAU: Yadda Mabaratan Zamani Ke Neman Hana Bayar Da Sadaka

Yadda lafiyayyu mutane da ke barar zamani suke karuwa fiye da nakasassu da almajirai.