Kotun Koli ta ce a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira
Kotun Kolin Najeriya ta ba da umarnin a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun Naira har sai sabin da hali ya yi.
Manyan Labarai
Kotun Kolin Najeriya ta ba da umarnin a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun Naira har sai sabin da hali ya yi.
Saudiyya ta bayar da wa’adin cewa za ta rufe bayar da biza kwana 50 kafin ranar Arfa.
Shugaban zai tafi Dubai a ranar Alhamis domin halartar taron sauyin yanayi.
A baya irin haka ta haifar da yamutsi tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar.
Mutane kan ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu. Akwai alamomin da masana ke cewa su