Manyan Labarai

Manyan Labarai

A gaggauta sakin ’yan Najeriya 42 da aka kama a Mozambique — NiDCOM

Kamen da aka yi farat ɗaya yana nuni da cewa an yi kamen ne saboda nuna ƙyama ko wariya ga ’yan ƙasar Najeriya.

Gwamnan Zamfara Dauda Dare ya koma APC

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ce babban taron da PDP ta gudanar a Ibadan a bara bai halasta ba.

Ina da yaƙinin sabon jagoran Iran zai ɗora daga inda mahaifinsa ya tsaya — Putin

Ina da yaƙinin cewa za ka ci gaba haɗa kan al’ummar Iran a wannan mawuyacin lokaci.

Iran ta ci gaba da luguden wuta bayan ɗan Khamenei ya karɓi ragamar mulki

Farashin ɗanyen mai ya haura dala 100 kan kowace ganga a karon farko cikin shekaru huɗu.

Wane ne sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khamenei?

Ministan Harkokin Wajen Iran, ya ce Tehran ce ta zaɓi sabon jagoran ba tare da katsalandan daga wani ko wata ƙasa ba.