Manyan Labarai

Manyan Labarai

Magoya bayan NNPP sun yi zanga-zanga kan hukuncin kotu a Kano

Mutanen dai na neman kotun daukaka kara ta yi wa Abba adalci

Kano: Kundin shari’ar Kotun Daukaka Kara ya tabbatar da nasarar Abba —Dederi

Lauyan NNPP ya bayyana cewa nasarar Abba da kundin shari’ar ya fito da shi kuskure ne

An kai hari hedikwatar ’yan sandan Adamawa

Mahara dauke da muggan makamai sun kai hari kan hedikwatar ’yan sanda da ke Jihar Adamawa

Dalilin Da Kotu Ta Tsige Gwamnonin Arewa 4

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba ainihin dalilan da suka sa kotunan tsige gwamnonin huɗu zuwa yanzu

Abba ya sake gabatar da ƙwarya-ƙwaryan kasafin kudin Kano

A watan Oktobar da ya gabata ne Gwamna Yusuf ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 ta badi.