Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shugaban Majalisar Filato da mataimakinsa sun yi murabus

Wannan dai na zuwa ne bayan kotun daukaka kara ta kwace kujerar gwamnan jihar

Damar tserewa daga Najeriya nake nema —Buhari

Tsohon shugaban ya ce ya yi abin da zai iya kuma ya bar ’yan Najeriya su yi alkalanci.

Mai kula da Kabarin Manzon Allah (SAW) ya rasu

An yi jana’izar mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake a Masallacin Madina, Agha Abdou Ali Idris Sheikh

Zaben Kano: Ba a ba mu kundin hukuncin kotun dukaka kara ba —NNPP

NNPP ta koka cewa rashin ba wa lauyoyinta kundin hukuncin kotun da ta kwace kujerar Gwamnan Kano Gwamna Abba Kabir Yusuf na barazana ga kokarin jam

Makiyan Kwankwaso ke neman a kwace kujerata —Abba

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi zargin cewa neman kwace kujerersa da ma duk matsalolin da yake samu a siyasa, ba komai ba ne face shirin makiya n