Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram ta kai wa ayarin Gwamnan Yobe hari

Karon farko ke nan da mayakan Boko Haram suka kai wa ayarin motocin Gwamnan Yobe hari a shekaru 13

Babu ɗalibin da zai bar makaranta saboda rashin kuɗi a mulkina – Tinubu

Ya ce duk dalibi mai karamin karfi zai samu rance, sai ya fara aiki ya biya

Isra’ila ta kai ƙazaman hare-hare makarantar Al Fakhoura a Arewacin Gaza

Wasu kasashen Turai sun haramta gangamin goyon bayan Falasdinawa.

Mutumin da ake zargi da yi wa ’yar shekara 2 fyade ya dora wa barasa alhaki

Mutumin yana da mata wadda a yanzu haka tana da juna biyu.

An jikkata mutane da dama a rikicin makiyaya da manoma a Kano

Rikicin ya fara ne lokacin da aka zargi makiyaya da cin amfanin gona a yankin