Manyan Labarai

Manyan Labarai

Fada ya barke bayan harin ’yan bindiga a Sakkwato

Mutane da dama sun rasu a wani rikicin daukar fansa bayan harin da ’yan bindiga a yankunan Karamar Hukumar Tangaza a Jihar Sakkwato

Matashi ya kashe mahaifinsa da tabarya saboda mafarki a Kaduna

Wani matashi dan shekaru 20 ya fada hannun ’yan sanda bayan ya kashe mahaifinsa a bisa zargin mahaifin da neman kashe shi a cikin mafarki

An rasa yara 2 da gidaje 1,100 a gobarar sansanin gudun hijira a Borno

Gobarar ta tashi a yayin da ake jimamin wadda ta yi barna a Kasuwar Gamborou a karshen mako

NAJERIYA A YAU: Yadda Yajin Aiki Ke Shafar Fannin Ilimi

Nazari kan tasirin yajin aikin kungiyar kwadago ga fannin ilimi a Najeriya

Kungiyoyin kwadago sun janye yajin aikinsu

Sun tsunduma yajin aikin ne saboda dukan da aka yi wa shugabansu ba kasa