Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mata ta nemi kotu ta nema wa ɗanta uba daga cikin mazajenta biyu

Matar dai ta ce ta kasa gane hakikanin mahaifin dan nata a cikinsu

Matashin dan kasuwa ya rataye kansa a Kano

Matashin dan kasuwar ya shiga damuwa bayan da wasu abokan kasuwancinsa suka damfare shi kayan da ya saya da kudaden rance

Kano da Filato: Jiran hukuncin kotun daukaka kara ya kawo fargaba

Manyan ’yan siyasa da magoya baya sun shiga fargaba a jihohin Kano da Filato a yayin da ake jiran hukuncin kotun daukaka kara kan zaben gwamnonin jiho

DAGA LARABA: Ƙalubalen Da Matan Aure Ma’aikata Ke Fuskanta

Rayuwar matan aure ma’iakata da yadda suke magance kalubalen hada aure da aiki a lokaci guda

Kotu ta soke belin abokin tuhumar tsohon Akanta-Janar Ahmed Idris

Ana zargin tsohon Akanta-Janar din da almundahanar Naira biliyan 109.5