Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 1, sun sace wasu 5 a Sakkwato

Wata majiyar tsaro ta ce maharan sun fi yawa, shi ya sa suka kasa daƙile harin.

Muhimman ayyuka 8 a goman ƙarshe na Ramadan

Ayyuka takwas masu tarin lada a kwanaki 10 na ƙarshen watan Ramadan.

Yanayin kasuwa ne ya sa farashin man fetur ya tashi — NMDPRA

Hukumar ta ce sabon farashin na da alaƙa da yadda kasuwar man fetur ke tafiya a yanzu.

Sojoji sun ƙaryata rahoton kashe dakarunsu 40 a Borno

Rundunar ta ce rahoton da aka wallafa ba a tabbatar da bayanan da ke cikinsa ba.

An kammala kaɗa ƙuri’ar zaɓen magajin Khamenei

Muƙamin jagoran addini na Iran shi ne mai mafi girman iko a harkokin siyasa da addini a ƙasar.