Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gidajen mai sun kara kudin lita zuwa N640 a Abuja

An rufe wasu gidajen man sun a yayin da ake rade-radin neman kara kudin zuwa N700

Abin Da Ke Hana Magani Aiki A Jikin Mutum

Tattauna ta musamman da masana kan abubuwan da ke hana magani aiki a jikin dan Adam

Kotu ta dage shari’ar Rarara kan sukar Buhari

An shigar da karar Rarara a Kotun kan caccakar da ya yi wa Shugaba Buhari.

’Yan kwadago sun tsunduma yajin aiki

Yajin aikin zai ci gaba da gudana har sai gwamnatoci a dukkan matakai sun sauke nauyin da rataya a wuyansu.

Mutum 32 sun rasu a hatsarin Kwalekwale a Taraba

Lamarin ya rutsa da akalla mutum 50 wadanda galibinsu masunta ne