INEC ta ba da umarnin sake gudanar da zabe a Kogi
Za a sake gudanar da sabon zabe a yankunan da lamarin bayyana sakamakon zabe na bogi ya shafa.
Manyan Labarai
Za a sake gudanar da sabon zabe a yankunan da lamarin bayyana sakamakon zabe na bogi ya shafa.
Sakamakon zaben kananan hukumomi uku kacal ne suka rage a yayin da INEC ta dage zaman tattara sakamakon.
Batun kayan lefe ya tayar da zaune tsaye tsakanin wani ango da Gwamnatin Kano da aka yi wa auren gata da surukansa
Babbar Kasuwar Gamboru ta yi gobara bayan wata biyar da wata gobara ta lakume bangaren kasuwar
Uzodinma zai yi wa’adi na biyu ne a matsayin gwamnan Jihar Imo.