Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bom ya kashe kwamandojin Civilian JTF da dakarunsu a Borno

Duk mutanen da ke cikin motar sintirin jami’an tsaron sun rasu bayan motarsu ta taka bom a Borno

Gaza: Kungiyar kasashen Musulmi ta kira taron gaggawa

Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ta kira taron gaggawa bayan Isra’ila ta shafe sama da wata guda tana luguden wuta a Zirin Gaza

Tsadar Gas Ta Tilasta wa Magidanta Yin Girki Da Itace

Farashin gas din girki yana ta hawa da sauka a Najeriya, lamarin da ya sa tilasta iyalai ga kura da amfani da shi. Wasu diloli na cewa abin da ke faru

Gas din girki ya kara tashin gwauron zabo a Kano da Legas

Binciken Aminiya ya gano yadda farashin gas din ke bambanta a tsakanin gidajen mai da kuma shagunan sayar da shi.

Hisbah ta kori jami’inta kan hada kai da masu badala a Kano

Daurawa na neman korarren hafsan Hisbah ruwa a jallo kan hada kai da bata-gari da taimaka wa masu badala