Dalilin dawowar hare-haren ’yan ta’adda a Arewa Maso Gabas
Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ’yan ta’adda ke yunƙurin dawo da kai hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriya
Manyan Labarai
Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ’yan ta’adda ke yunƙurin dawo da kai hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriya
Mu dama Hisbah aikinmu shi ne umarni da aikin alheri da kuma hani da mummuna.
Nan gaba kotun daukaka karar za ta sanar da lokacin da za ta yanke hukunci kan karar da Abba ya daukaka kan kwace kujerarsa.
Yunusa Ari ya yamutsa hazo bayan da ayyana Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan Adamawa ana tsaka da kirga kuri’u
Kotun ta tace tun farko kotun sauraron kararrakin zaben ba ta yi daidai ba da ta baiwa Hon. Musa Ilyasu Kwankwaso na Jam’iyyar APC kujerar.