Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bashin da Najeriya ta ciyo ya karu zuwa tiriliyan N89.3

A wata guda yawan bashin ya karu da Naira tiriliyan 20, kuma ana bin kowane dan Najeriya N418,779

Sheikh Dokta Yusuf Ali ya rasu

Yau da Azahar za a yi jana’izar fitaccen malamin Musulunci a Kano, Sheikh Dokta Yusuf Ali, a Masallachin Murtala da ke kan titin Gidan Zoo

Yadda ’Yan Najeriya Za Su Kwaci Hakkinsu Daga Gwamanti Cikin Sauki

Ana bayyana mulkin dimokuradiyya a matsayin tsarin mulkin da ke bayar da dama ga ’yan kasa su tofa albarkacin bakinsu dangane da ayyukan da ake yi, su

Isra’ila ta dakatar da Ministan da ya bukaci a ragargaza Gaza da nukiliya

Saudiyya ta caccaki Isra’ila kan barazanar amfani da nukiliya a Gaza.

Ana zargin mai unguwa da fyade da sa wa yarinya cutar HIV a Jigawa

Za a gurfanar da basarake a kotu kan zargin fyade, yin ciki da kuma sanya wa wata karamar yarinya kwayar cutar HIV a Karamar Hukumar Gwaram ta Jihar J