Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda maza suke sakar wa mata daukar nauyin gida

Wani magidanci yana kwance a gida, zai aiki matarsa kanti ta sayo masa abin da yake bukata

Darajar Naira ta farfado zuwa 900 a kan kowacce Dala

Wannan ne karon farko da Dalar ta sauko kasa da N1,000 a cikin wata guda

Sojoji da DSS sun dakile yunkurin ‘Boko Haram’ na kai hari a Kano

Sojojin sun ce ’yan ta’addan na shirin kai wani kazamin hari ne a Kano

Zakir Naik ya ba Falasdinawa tallafin N383m

Zakir Naik ya sadaukar da Naira miliyan 383 domin agaza wa Falasdinawa a Zirin Gaza, ya kuma jinjina wa kungiyar Hamasa kan fafutikar ’yacin Falasdinu

Yadda Cin Abinci Sau 3 Ke Gagarar Masu Aikin Albashi

Shirin Najeriya A Yau ya dubi yadda masu daukar albashi ke rayuwa hannu-baka -hannu-kwarya