Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jirgin ruwa dauke da mutum 100 ya nutse a Kogin Binuwai

Wani jirgin ruwa ya kife a yayin da yake dauke da fasinjoji kimanin 100, yawancinsu kananan yara da mata a Kogin Binuwai. Fasinjojin da suka hada da m

Matatar Man Kaduna za ta fara aiki a 2024 —Minista

Ministan Mai, Heineken Lokpobiri, ya ba da tabbacin za a kammala gyaran Matatar Mai ta Kaduna kuma ta fara aiki a shekarar 2024

Ohinoyi: Sarkin Kasar Ebira ya rasu

Ya koma ga Mahaliccinsa yana da shekaru 94 a duniya, kuma bayan shekaru 25 a kan karagar mulkin Masarautar Ebira

Gobara ta kone shaguna a kusa da babban masallacin Zariya

Masu shagunan sun yi zargin hukumar kashe gobara ta ki kai musu dauki tsawon awa biyar

Ina addu’ar kada Allah Ya ba ni abin da mutane ba za su amfana ba — Alhaji Aminu Dantata

Muna yara muna sayen kwai guda 12 kwabo daya.