Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda garkuwa da mutane ta bunkasa a wata biyar

Jami’an tsaro su yi aiki tare, kada a rika samun gasa da rashin jituwa a tsakaninsu. Su hada kansu su yi aiki tare.

Gaskiyar magana kan batun ‘rusa’ sashen Masallacin Abuja

Tarihin kafa Masallacin Abuja yana hade ne da kirkiro wannan birni na Tarayya.

An sa zare tsakanin Rarara da mutanen Buhari

Rarara ya ce watanni uku na farkon mulkin Tinubu, sun fi shekara 8 na Buhari

Adadin mutanen da suka rasa muhalli a sassan duniya ya zarta miliyan 114 — MDD

Wannan shi ne adadi mafi girma da Majalisar Dinkin Duniya ta tattara a tarihi.

Abin Da Ke Jawo Zargin Allurar Riga-Kafi Da Cutarwa

Tattauna da masu zargin allurar riga-kafi ta cutar da wani nasa da kuma wani likita