Farashin fetur ya kai N1,080 kan kowace lita a Legas
Yanzu dai farashin man fetur ya fara bambanta a wasu sassan daban-daban na Najeriya.
Manyan Labarai
Yanzu dai farashin man fetur ya fara bambanta a wasu sassan daban-daban na Najeriya.
Mun bai wa sojojinmu umarnin kada su sake kai wa wata ƙasa maƙwabciyarmu hari, in ba ita ta fara kawo mana harin ba.
Trump ya ce yana ganin ya kamata ya kasance cikin waɗanda za su taka rawa wajen naɗa sabon jagoran Iran.
Amurka za ta ci gaba da fafatawa muddin ya zama dole, ko da kuwa yaƙin ya ɗauki lokaci mai tsawo.
Idan rikicin ya ƙara tsananta, nan da ’yan kwanaki ƙasashen yankin Gulf na iya dakatar da aikin haƙar mai da iskar gas.