Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ta’aziyyar Malam Adamu Fika (1933-2023)

Wazirin Fika, tsohon Shugaban Ma’aikatan Najeriya, kuma tsohon Kwamisihinan Kudi na Jihar Arewa maso Gabas, Malam Adamu Fika ya rasu yana da she

DAGA LARABA: Dalilin Da Aka Kasa Magance Rikicin Manoma da Makiyaya

Haka ta gaza cim-ma ruwa, inda ake danganta hakan da yadda bangarorin suka kasa gane cewa suna matukar bukatar juna.

Rashin kyan hanyoyin Najeriya ne ya sa za mu sayi motoci masu tsada – Majalisar Dattawa

Majalisar ta ce motocin Ministoci ma sun fi nasu yawa

An yanke wa likitan da ya yi wa ’yar uwar matarsa fyade daurin rai da rai

Likitan dai shi ne shugaban Cibiyar Yaki da Cutar Kansa ta Optimal da ke Legas

Jami’an tsaro sun kama AK-47 guda 150 a gidan dan ta’adda a Neja

Dan bindigar da ake neman ruwa a jallo ya rusa gidansa da makamin roka a yayin musayar wuta da jami’an tsaro