Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda muka rayu a hannun mayakan Hamas —’Yar Isra’ilar da aka sako

Me kake tunanin Hamas za ta yi wa ’yan Isra’ila da ke hannunta? Wata da kungiyar ta sako ta ce mayakan kungiyar sun nuna musu kulawar da ta wuce

Ɗalibin jami’a ya ‘kashe’ Ɗan sakandare a Bauchi

Ana zargin dalibin aji biyar a Jami’ar ABU da luwadi da kuma kashe wani dan sakandare a garin Misau da ke Jihar Bauchi

NAJERIYA A YAU: Ainihin Abin Da Ya Hana Farashin Dala Sauka

Duk da alkawarin shugabanni na farfaɗo da darajar Naira, har yanzu Dala na ta tashin gwauron zabo

Kotu ta tabbatar wa Alhassan Doguwa nasara

Kotun ta ce duk dalilai uku da mai karar ya dogara da su ba su da tushe balle makama.

HOTUNA: Yadda Mahaddata Al-Kur’ani ke neman gurbin karatu a makarantar Kwankwaso

Daruruwan mahaddata Al-Kur’ani sun yi dafifi a gidan Sanata Rabiu Kwankwaso don neman gurbin karatu da sabuwar cibiyar Musulunci da ya kafa