Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kai wa Gwamnan Kogi hari a hanyar Abuja

Ba za mu bari miyagun ’yan sisaya su rusa zaman lafiyar da aka ci moriyarsa a jihar tsawon shekaru takwas ba.

An rufe makarantar da ake zargin malamai sun kashe dalibi da duka a Zariya

Malaman sun zane yaron ne bayan ya daina zuwa makaranta na wasu kwanaki.

An kashe shugabar majami’ar Yahudawa a Amurka

An yi wa Babbar Limamiyar Yahudawa kisan gilla a kasar Amurka inda jami’an tsaro suka tsinci gawarta a caccaka mata wuka

’Yan bindiga sun sako ’yar NYSC da suka sace a Zamfara

’Yan bindiga sun sako daya daga cikin masu yi wa kasa hidima bakwai da suka yi garkuwa da su a Jihar Zamfara.

Ana zargin malaman makaranta da kashe dalibinsu da duka a Zariya

Aminiya ta gano an masa hukuncin ne saboda fashin zuwa makaranta