Iran ta ba Isra’ila wa’adin ficewa daga Gaza ko ta kuka da kanta
Iran ta ba wa Isra’ila nan da wasu awanni ta dakatar da barnar da take wa Falasdinawa a Zirin Gaza ko kuma ta kuka da kanta
Manyan Labarai
Iran ta ba wa Isra’ila nan da wasu awanni ta dakatar da barnar da take wa Falasdinawa a Zirin Gaza ko kuma ta kuka da kanta
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya ba da umarnin rushe gidajen karuwai da matattarar bata-gari da ke unguwar Bayan Quarter, a garin Maiduguri cikin awa
Ofishin Shirin Abinci ta Duniya (WFP) ya ce abincin da ya rage shaguna da sauran wurare a Zirin Gaza bai wuci na amfanin kwanaki hudu zuwa biyar ba
Dalilan karuwar barace-barace tsakanin kananan yara a sasssan Najeriya
Bayan turawa sun zaunar da Yahudawa a yankin kasar Falasɗinu, daga baya Yahudawan suka fara mamaye wasu sassan yankin da cewa kasarsu ce ita asali ne,