Manyan Labarai

Manyan Labarai

An bukaci majalisa ta yi dokar tilasta wa ma’aikatan gwamnati kara aure

An sanya sharadin cewa sai ma’aikatan sun kara aure za su samu karin girma a ofis.

’Yan bindiga sun yi garkuwa, sun kashe mutane da dama a ƙauyen Kano

A yanzu shi ne Karaye tana bukatar dakarun soji su kawo mana dauki saboda wadannan hare-hare.

Yadda farashin kayayyaki ya yi tashi mafi girma cikin shekaru 20 a Najeriya

Ƙasar ta tsara kasafin kudinta na shekara ta 2023 a kan hasashen dala biliyan 28.1.

Kotu ta kwace kujerar Sanata Elisha Abbo

Kotun ta ayyana Amos Yohanna na jam’iyyar PDP a matsayin Sanatan Adamawa ta Arewa.

Rikicin Gaza: Ba’amurke ya kashe yaro Bafalasdine dan shekara 6

Ba’amurken ya soka wa karamin yaron wuka sau 26, ya yi wa mahafiyar mummunan raunuka, saboda rikicin Falasdinawa da Isra’ila