NAHCON ta ba maniyyata Aikin Hajjin badi mako 3 su fara biyan kudadensu
Ta ce duk wanda bai biya kudin ba kafin lokacin, shi ya jiyo
Manyan Labarai
Ta ce duk wanda bai biya kudin ba kafin lokacin, shi ya jiyo
Abdulrasheed Bawa ya shiga sahun shugabannin EFCC, wadanda a tsaron tarihi ba sa sauka daga kujerarsu lafiya
Sakataren EFFC, Ola Olukoyede ya zama sabon shugabanta, Muhammad Hassan Hammajoda kuma ya zama sakatare
Saudiyya ta tattauna da shugabannin Iran da Turkiyya kan kawo karshen sabon yakin Isra’ila da kungiyar Falasɗinawa ta Hamas
Surukar Sarkin Kano, matar Sarkin Bichi ta maka abokin kasuwancinta a kotu kan damfarar kudin da ta zuba jari