Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mun nutsar da jiragen ruwan Iran sama da 30 — Amurka

“Yanzu haka mun nutsar da jirage sama da 30, kuma a cikin ’yan sa’o’in da suka gabata, mun harba makami kan wani jirgin ruwan Iran mai ɗauke da jirage

Shugabanni marasa shiri ne matsalar Afirka — Obasanjo

Obasanjo ya bayyana  hakan ne ranar Alhamis a birnin Abeokuta, Jihar Ogun, yayin da yake jawabi ga ɗaliban da suka kammala karatu a Cibiyar Shugabanci

Isra’ila ce ta kashe Khamenei ba Amurka ba — Pentagon

A lokacin da yake ba da shaida hakan a gaban Kwamitin Ayyukan Soja na Majalisar Dattawa, Elbridge Colby ya bayyana cewa harin da ya kashe Khamenei da

NAJERIYA A YAU: Ƙalubalen Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi A Najeriya

Masana da mahukunta na ganin akwai kalubale da dama da suka dabaibaye batun samar da ‘yansandan jihohi a Najeriya. Shirin Najeriya A Yau na wann

Zan kasance cikin masu zaɓen sabon jagoran addinin Iran — Trump

Trump ya bayyana haka ne a zantawarsa da kafar yaxa labarai ta Axios, inda ya ce yana kyautata zaton jamhuriyar Musuluncin ta Iran za ta zaɓi ɗan mari