Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kano ta haramta amfani da littafin ‘Queen Primer’ saboda lalata tarbiya

Amfani da kalmar ‘gay’ wani sako ne da a wannan zamanin ake jingina ta ga ’yan luwaɗi.

Takardun Karatu: Duk wata hujja da Atiku zai gabatar bakin alƙalami ya riga ya bushe — Tinubu

Ya kamata yanzu Atiku ya gane cewa an rufe babin siyasa, mu fuskanci babin gina kasa kawai.

NAJERIYA A YAU: Yadda Amicewa Da Yarjejeniya A Takarda Zai Iya Jefa Ka A Rigima

Hanyoyin kauce wa shiga rigima a dalilin rattaba hannu a takarda ko amincewa da ƙa’idojin amfani da manhaja

Da takardun wani bakin Ba’amurike Tinubu yake amfani – Lauyan Atiku

Ya ce hatta wasu daga cikin takardun Tinubu sun nuna shi mace ne

Fawehinmi ne ya dora ni a hanyar binciken ingancin takardun karatun Tinubu – Atiku

Ya ce shekara 23 ke nan da fara binciken