Manyan Labarai

Manyan Labarai

DSS za ta gurfanar da matashiyar da ta yi barazanar dasa wa su Kashim Shettima bom a Kano

DSS ta ce da zarar an kammala bincike a kan ta, za a kai ta kotu

Jami’ar Amurka ta fitar da takardun karatun Tinubu

Atiku na zargin takardar shaidar karatun Jami’ar Jihar Chicago (CSU) da Tinubu ke amfani da ita ta bogi ce

Mutum 40 sun bace bayan kifewar kwalekwale a Kebbi

kwalekwalen yana dauke da mutane 50 a lokacin da ya yi hatsari a kan Kogin Neja

NAJERIYA A YAU: ’Yan bindiga sun mayar da Zamfarawa bayi a wurin hakar zinare

Zamfarawa sun koma kwana da cikin daji a yayin da ’yan bindiga suka mayar da su masu aikin bautar hakar zinare

’Yan ƙwadago sun soke tafiya yajin aiki

Kungiyar Ƙwadago ta shirya shiga yajin aikin sai baba ta gani a gobe Talata.