Manyan Labarai

Manyan Labarai

An gano sabon irin masara mai jure fari da ƙwari

Cibiyar Bincike Aikin Noma (IAR) ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya a wani sabon bincike da ta gudanar ta gano tare da samar da wani sabon irin shuk

Tinubu ya mayar da karin albashin da za a yi wa ma’aikata N35,000

Gwamnatin Tarayya ta kuma cire harajin man dizel daga yanzu zuwa watanni shida masu zuwa.

BUA ya rage farashin siminti zuwa N3,500 duk buhu

BUA ya sauko da farashin buhun siminiti daga N5,000 zuwa N3,500.

Yajin Aiki: Fadar Shugaban Kasa ta kira ’yan kwadago taron gaggawa

’Yan kwadago sun yi barazanar shiga yajin aikin sai-baba-ta-gani a ranar Talata.

Shugabar karamar hukuma ta rushe gidajen Gala 39 a Yobe

Shugabar Karamar Hukuma Fika a Jihar Yobe ta jagoranci rushe gidajen giya da na rawan Gala masu dakuna 140