Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe dalibi saboda budurwa a Jami’ar FUDMA da ke Katsina

Abokan takararsa sun yi masa dukan kawo wuka saboda a dakin kwanan dalibai

Najeriya@63: Muhimman abubuwa 10 daga jawabin Tinubu

Abubuwan da Shugaba Tinubu ya fada a jawanbinsa na cikar Najeriya shekara 63 da samun ‘yancin kai

Barnar da rashin shugabanci nagari ya yi wa Najeriya a shekaru 63

Har yanzu ba a makara ba wajen gyara kura-kuran da suka dabaibaye Najeriya suka jefa ta hanlin da take ciki yanzu

Uwa ta kama wanda ya yi garkuwa da ’yarta a wajen karbar fansa a Zariya

Sai dai tuni mai garkuwar ya kashe budurwar, ya birne gawarta

Kotu ta yi fatali da korafin PDP kan zaben Gwamnan Sakkwato

Jami’an DSS sun takaice gidajen jaridun da za iya halartar zaman kotun.