An tsinci gawar matashiya an jefar da ita tube a Abuja
Marigayiyar ta kira ’yan gidan cewa ga ta nan dawowa ta dauki cajar wayarta, daga nan ba su kara jin duriyarta ba har washegari
Manyan Labarai
Marigayiyar ta kira ’yan gidan cewa ga ta nan dawowa ta dauki cajar wayarta, daga nan ba su kara jin duriyarta ba har washegari
Raguna sun yi tsadar da ba su taba yi ba a Sakkwato a yayin da farashin dabbobi ya karu da kashi 70 a Bauchi
Aikin Hajjin bana yana gudana na a yayin da ake fama da tsananin zafin rana, inda hukukumomi ke shawartar alhazai da su kula da lafiyarsu, ta hanyar g
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar na bin diddgin waɗanda suka kai harin domin kamo su tare da gurfanar da su.
Sojojin sun fatattaki mayaƙan tare da ceto mutanen da suka sace.