Manyan Labarai

Manyan Labarai

Titin Kano-Abuja zai lalace kafin shekara 7 —Minista

Ministan Ayyuka ya ce titin Kano-Abuja ba shi da inganci, sannan duk wadanda ake ginawa a Najeriya yanzu ba za su shekara bakwai ba su lalace ba

Gwamnatin Kano za ta yi karar alkalin zaben gwamna kan cin mutuncin Kanawa

Gwamnatin Kano ta ce zagin masu jar hula cin mutuncin Malam Aminu Kano da Kanawa ne, don haka ba za ta lamunta ba.

DAGA LARABA: Dalilin da ba za mu bari likita na miji ya duba matanmu ba

Hakan ya fi faruwa a wajen kaɓar haihuwa

‘An cire al’aura da idon gawar mahaifiyarmu a asibitin Gombe’

Iyalan sun ce babu tabo suka kawo ta, amma sai suka ga an cire wasu sassan jikinta

Za mu tsayar da komai cak a Najeriya ranar 3 ga watan Oktoba – ’Yan kwadago

Kungiyar ta ce za ta tsayar da komai cak a fadin Najeriya