Manyan Labarai

Manyan Labarai

Soke zaben Abba: ’Yan kasuwa na rufe shaguna saboda fargabar rikici

Soke nasarar Abba Kabir Yusuf da kotu ta yi a matsayin Gwamnan Jihar Kano ke da wuya, ’yan kasuwa suka fara rufe shaguna suna tafiya gida

Nasiru Gawuna ne ya ci zaɓen Gwamnan Kano -Kotu

Kotun ta soke ƙuri’u 165,663 daga cikin na Abba, kuma ta umarci Hukumar INEC ta janye shaidar nasarar da ta miƙa masa.

Zaben Gwamnan Bauchi: Bala Mohammed ya kayar da Marshal Sadique a kotu

Kotu ta kori karar Air Marshal Sadique Abubakar saboda rashin kawo hujjojin da ke tabbatar da zarginsa na cewa an murde masa zaben

Kotu ta kori bukatar INEC, NNPP da Abba na korar karar APC

Kotu za ta binciki wannan kara domin duba hujjojin kowa. 

Kotu ta kori karar APC kan haramcin takarar Abba

Alkalan suna karanta hukuncin ne daga wani wuri, lauyoyin bangarorin da ke shari’ar kuma suna zaune a cikin kotun suna kallon su ta majigi