Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ta intanet za a yanke hukuncin Zaben Gwamnan Kano

Jamia’n tsaro sun ce ba su san inda alkalan kotun suke ba, kuma da alama ba za su halarci zaman da kansu ba

An hana ’yan jarida daukar hoto a kotun da za a yanke hukuncin zaben Gwamnan Kano

Jami’an ’yan sanda sun hana wasu ’yan jarida shiga kotun da za ta yanke hukunci kan zaben Gwamnan Jihar Kano.

’Yan sanda sun far wa wakilan Aminiya da BBC a kotun zaben gwamnan Kano

Sun fasa fuskar wayar wakilin Daily Trust, tare da yunkurin kwace ta wakilin BBC

KAI-TSAYE: ‘Hukuncin da kotu ta yanke kan Zaben Gwamnan Kano’

Abin da ke faruwa a kotun da ke yanke hukunci a shari’ar zaben Gwamnan Kano.

DAGA LARABA: Matakan Nasara Wajen Neman Aure A Soshiyal Midiya

Mahimman abubuwa da ya kamata ku sani game da neman aure a shafukan sada zumunta