Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba ma tsoron a ƙirƙiro ’yan sandan jihohi — Disu

Shugaban ya ce za su yi aiki tare da ‘yan sandan jihohi idan har aka ƙirƙiro su.

NAJERIYA A YAU: Yadda Cutar Zazzabin Lassa Ke Kisa Da Hanyoyin dakile Ta

Halin da ake ciki game da cutar zazzabin lassa da kuma shawarwarin da likitoci ke badawa kan yadda za a guje mata.

Tsohon Kwamishinan kuɗi na Kano, Farfesa Kabiru Dandago, ya rasu

Farfesan ya rasu a Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano da yammacin ranar Laraba.

Dakatar da Sheikh Alƙali Zariya kan sukar Tinubu ya tayar da ƙura

Jama’a da dama na ci gaba da bayyana ra’ayinsu kan dakatar da malamin.

Dalilin da ya sa na ƙi amsa tambayoyin ICPC — El-Rufai

Tsohon gwamnan ya ce ba zai bayyana komai sai a gaban kotu.