Abba Gida-Gida ya kori kwamishina da mai ba shi shawara kan furucin tunzura jama’a
An kuma sallami Ogan Boye kan cin mutuncin Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima.
Manyan Labarai
An kuma sallami Ogan Boye kan cin mutuncin Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima.
Tinubu zai gana da takwarorinsa na Amurka, Comoros da Afirka ta Kudu.
Tinubu ya kuma naɗa Mataimakan Gwamnan Babban Bankin guda hudu.
Babu wani dalili da zai sanya mu zauna cikin talauci.
Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin jama’ar Borno da kuma gwamnatin jihar kan hanyoyin za ta bi wurin kula da motocin.