Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ake Yawan Samun Hatsarin Jirgin Ruwa A Neja

A cikin kasa da wata biyu an samu hatsarin jirgin ruwa sau uku, da suka jawo asarar rayuka da duniyoyi

Kwale-kwale ya sake kifewa da fasinjoji a Adamawa

Wannan na zuwa kwana biyu kacal bayan da hatsarin kwale-kwale ya yi ajalin fasinjoji da dama a jihar.

UAE ta soke haramcin bai wa ’yan Najeriya biza

Akalla an shafe watanni 10 da kakaba wa ’yan Najeriya takunkumin.

Gizgizar Kasa: Adadin wadanda suka mutu a Morocco ya kai 2,500

Girgizar kasar ta kasance mafi muni a tarihin kasar.

NAJERIYA A YAU: “Hanyoyi 5 Da Sarakunan Gargajiya Za Su Kawo Karshen Ta’adanci”

Kungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya da ke sauke baki ba tare da bincike ba, wadanda wasu kan rik