Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jam’iyyar LP ta yi watsi da hukuncin kotu kan zaben Shugaban Kasa

Jam’iyyar ta bayyana takaicinta da hukuncin da alkalan suka yanke

Kotu ta kori karar LP kan samun kaso 25 a Abuja kafin a lashe zabe

Hakan ya sanya alkalin kotun fatali da karar da jam’iyyar LP ta shigar.

Kotu ta kori karar rashin cancantar takarar Tinubu da Shettima

APM ta yi ikirarin cewa Tinubu da Shettima ba a tantance su ba a ranar 25 ga watan Fabrairu ba.

Kotu ta soke zaben Sanatan APC a Kogi, ta ce ’yar takarar PDP ce ta lashe

Kotun ta ce Natasha ta PDP ce ta lashe zaben

Kotu ta kori karar Peter Obi kan nasarar zaben Tinubu

Obi da LP na ikirarin samun kuri’u mafiya yawa, amma aka murde musu